Assalam Alaikum Al ummar Garin jibga
¤
Yaune Akadaura auren ......
SALISU YAHUZA JIBGA da amaryarsa RABIATU SANI known as ((Abba mgona)) N ummi
Amadadin ilahirin dukkan Alummar musulmai musamman mutanen Garin JIBGA dake MAKODA muna nuna farin cikinmu danganeda DAURIN AUREN daaka gabatar ayau dinnan wanda akayisa yau SUNDAY 6-01-2019.
To tabbas muna kara nuna farinciki cikinmu zuwa ga abokin mu sannan yayanmu wanda mutumne na mutane wanda baya nuna banbanci arayuwarsa.
¤
Allah ya albarkaci wannan Auren Allah yasa matarsace ta shiga gidan Aljannah.
Thank's for reading my article
Abba Mgona jibga marriage on 6-1-2019 Created at 2019-01-06 14:33:55
Tags:
Abba mgona Jibga
,
jibga town marriage
,
salisu yahuza vs rabiatu sani
0
Rate upStarShare: