Kano ta tsakiya sai Laila buhari akarkashin jamiyyar APC a shekarar 2019.
Barrister hajia laila buhari itace mace daya tilo wadda take yunkurin neman kujerar SANATA akano CENTRAL ashekarar 2019 karkashin jamiyyar APC insha Allah.
Barrister hajiya laila buhari tacancanci azabeta dubada irin ayyukan data gabatar a lokacin datake gunadar da ayyukanta na sharia domin nema maza da mata yancinta,sannan kuma tasan darajar matasan jahar kano bata raina kowa .
Allah kabata nasara
Thank's for reading my article
Hajia laila tana neman sanata a kano central jam'iyyar APC 2019Created at 2018-10-03 07:43:29
Tags:
Barrister hajia laila 2019
0
Rate upStarShare: