Disneyland 1972 Love the old s
Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
United States2024-05-18
1

Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar dan maljalissar dokoki ta jahar kano a 2019 wakiltar tarauni

Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar dan maljalissar dokoki ta jahar kano a 2019 wakiltar tarauni
MALAM AHMED SULAIMAN ZAYA TSAYA TAKARAR MAJALISSAR DOKOKI TA JIHAR KANO A TARAUNI L.G 2019 . Rahotanni suna tabbatarwa cewa alaramma malam ahmed sulaiman zaya tsaya takara a matakin dan majalissar dokoki na jahar kano A 2019 mai wakiltar TARAUNI. Babban malamin yayi fice aduniya wajen zakin murya dakuma karar murya domin yana daya daga cikin malaman da ake son muryarsu a NIGERIA, domin kiriaarsa tana da dadi sanan malami addinine sosai. Ahmed sulaiman babban malamine sosai kuma shine wanda zakana jin karatunsa a kafafen yada labarai kaman gidajen radio dana television,kiraarsa mai dadice dominkuwa shi malam ahmed sulaiman yayi fice a kungiyar AHLUSSUNAH WAL JAMAA( izala). Babu mamaki ace malami kaman wannan yafito takara domin abune mai wahala kaga al uma basa kaunarsa dominkuwa mutumne mai adalchi maison jamaa arayuwarsa. MUTANE SUNA MAHAWARA .........mutane suna ta tofa albarkacin bakinsu domin kuwa wasu sunacewa hakan yadace, waansu sunacewa wannan baidaceba kam.
Thank's for reading my article Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar dan maljalissar dokoki ta jahar kano a 2019 wakiltar tarauni
Created at 2018-07-20 02:02:59
Tags: AHMED SULAIMAN KANO

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
Comments: Ahmed sulaiman zaya tsaya takarar dan maljalissar dokoki ta jahar kano a 2019 wakiltar tarauni
No Photo
isyaku jagaliya
2018-09-02 23:17:08

wannan babban malamine maidaraaja

Photo
Adegoldop6
2018-08-14 19:22:45

http://naijatopmost.com.ng The Top Entertainment Hub for muslim musics and latest musics

Photo
Adegoldop6
2018-08-14 19:21:59

http://naijatopmost.com.ng The Top Entertainment Hub for muslim musics and latest musics

Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 47 user
This Week : 265 user
This Month : 375 user
Total all : 21434 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...