Wannan itace LEE SHAREBU
/
ITACE YARINYAR DA AKAKI SAKOTA DAGA HANNUN BOKO HARAM,BAYAN KUNGIYAR TA SAKI DUKKAN DALIBAN.
RANAR 22-3-2018
ka saki sauran daliban dake hannun boko haram yan garin DAPCHI
/
tana daya daga cikin yanmata da aka kama agarin dapchi,sune waanda yan boko haram suka kama.
Kungiyar ta BOKO HARAM ta bayya cewa ta bayarda sauran yanmatan da aka kama gaba daya saidai wannan itace kawai baa sakaba domin taki karbar addinin muslimci.
Wannan yakawo cece kuce aduniya baki daya musanman ma a nigeria,sannan kungiyar CAN tace inhar suka tolastawa wannan yarinya cewa saita musulumta to bamakawa zaayi rigima dasu.
Sannan sukace da PMB yayi kokari yabada umarni akan asaketa domin tana da galibu.
.
RANAR 24-3-2018
itama wannan yarinya sun saketa domin maganganun sa ake tacece kuce akai domin suna fakewa da cewa ita CRISTIANCE.
.
.
ALLAH KAKARA KAREMU DAGA SHARRIN MASU SHARRI
Thank's for reading my article
WANNAN YARINYA DA AKAKI SAKA DAGA HANNUN BOKO HARAM/ITAMA ANSAKETA DAGA BAYACreated at 2018-03-25 07:53:52
Tags:
Labarin DAPCHI
0
Rate upStarShare: