WANNAN SUNE YANMATAN DA AKA KAMA A DAPCHI/ KIMANIN WATANNI UKU BA LABARI ANMA YANZU ANSAMU NASARAR SAKARSU.
.
mai girma shugaban kasane tareda waanan yanmata lokacin da suka kaimasa ziyara a bila.
Pmb shine ya karbesu sanda suka je gurinsa domin su san cewa sunada muhimmanci ga yan KASA.
Waanan yanmata sunxone domin duyiwa pmb godiya sosai domin an cecesu daga hannun yan boko haram tun ranar lahadin data gabata 17_3-2018
andawo da waanan yanmata cikin ikon Allah da kuma mamaki na ban mamaki.
Ya Allah muna rokonka Allah kakara tsare yayan talakawa.
Thank's for reading my article
PMB DA YANMATAN DAPCHI SANDA SUKA KAIMASA ZIYARA BAYAN DAWOWA DASU DAGA HANNUN BOKO HARAMCreated at 2018-03-24 05:19:37
Tags:
Labari daga abuja
0
Rate upStarShare: