AISHA BUHARI TA NEMI YAN KUNGIYAR KWANKWASIYYA MATA DOMIN AYI TARO AGIDAN GWAMNATIN NIGERUA DAKE BILA_abuja territory goverment house.
.
Aisha tasha alwashin tallafawa kunguyar sannan tace tana goyon DR.RABIU MUSA KWANKWASO domin yafito takarar shugaban kasa ashekarar 2019.
.
Aisha takara dacewa itafa gani takeyi idan akace buhari yasauka to babu tantama komai zaya dawo daidai,domin shi buhari yakasayin abunda yayi alkawrun zayayi kafin yahau.
.
Wannan kadan daga cikin abubuwan da aisha tafada awancan taro da sikayi ranar 1_2_2017 a abuja
Thank's for reading my article
MATAR SHUGABAN KASA TA YARDA DA AKIDAR KWANKWASIYYACreated at 2018-03-15 14:24:34
Tags:
LABARAN MU
0
Rate upStarShare: