The Soda Pop
Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
2024-05-18
1

Saudiyya ta bai wa Nigeria dala miliyan 10 don ‘yaki da ta’addanci’

Gwamnatin Saudiyya ta bai wa Najeriya tallafin dala miliyan 10 domin yaki da masu tayar da kayar baya a kasar. Tallafin na Saudiyya dai wani bangare ne na shirin Sarki Salman na samar da ayyukan agaji ga wadanda rikici ya shafa. A ranar Litinin ne Ministan Tsaro na Najeriya Mansur Dan-Ali ya bayyana hakan yayin da ya tarbi tawagar Masarautar Saudiyyar a Abuja, babban birnin Najeriya. Ministan Tsaro na Saudiyyar Mr. Nasir Mutbak ya ce an bayar da tallafin ne don samar da abinci da sauran kayan bukatu a sansanonin ‘yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin kasar. “Mun zo nan ne domin gabatar da sakon Sarki Salman na taimakon ‘yan uwanmu da ke sansanonin ‘yan gudun hijira a arewa maso gabas, mun zo nan ne don mu taimaka musu. Kuma tabbas mun kawo gudunmowar dala miliyan 10,” a cewar Mr Mutbak. Minsitan Tsaron Najeriya ya tabbatar da cewa tabbas za a yi amfani da tallafin yadda ya dace wajen yaki da ta’addanci a kasar. Gwamnatin Saudiyyar ta kuma jaddada aniyarta ta hada gwiwa da Najeriya don shawo kan matsalar tsaro da kasar ke fama da ita.
Thank's for reading my article Saudiyya ta bai wa Nigeria dala miliyan 10 don ‘yaki da ta’addanci’
Created at 2018-03-07 06:48:09
Tags: LABARAI

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
Comments: Saudiyya ta bai wa Nigeria dala miliyan 10 don ‘yaki da ta’addanci’
No Photo
Abba Ameen ameen
2018-05-16 00:48:26

Kasa mai adalchu kenan ba selfy

No Photo
Ameenu abdulmumin ibn hujjah assala
2018-03-07 09:44:50

Wannan abundai baxamuce komaiba saidai Allah yasaka da alkhairi

Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 4 user
This Week : 222 user
This Month : 332 user
Total all : 21391 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...